Kano ta yi sarakuna masu yawa, daga cikinsu akwai Sarki Muh…

Bashir Sharif Abubakar ·

Kano ta yi sarakuna masu yawa, daga cikinsu akwai Sarki Muhammadu Rumfa, wanda yayi sarauta a ƙarni na 15. A lokacin Rumfa aka fara amfani da shari'ar Musulunci a Kano, wanda ya kawo sauyi wajen mulki da kuma tsaruwan zamantakewa.